/r/Nigeria
Akwai jan aiki a gaban mu. Idan ka kalli duk videos ɗin da aka yi ɓarna, zaka samu yara ne da basu wuce 16-24 years ba. Sune suke zare makami suyi ƙwacen waya, sune faɗan daba. Kana ganin wasun su kasan miyagun ƙwayoyi sun musu tasiri. We have to tell you what you need to hear not what you want to
Mark as read: Add to a list
Mark as read: Add to a list
Mark as read: Add to a list